Ad Code

Akwai Irinsu na Oum Hairan Complete Novel

Akwai Irinsu na Oum Hairan Complete Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

Akwai Irinsu na Oum Hairan Complete Novel

AM OUM HAIRAN: *AKWAI IRINSU….*

_Amotional sexual romance and bad destiny story_

 

 

 

 

_Free page 1_

 

 

 

 

_Oum Hairan_

 

 

 

Janye jikinta tayi daga nasa ta mike cikin mugun yanayin damuwar da dake kasancewa a ciki duk ranar da ta bawa wani namiji kanta ta ɗauki dankwalin doguwar rigarta ta daura a ƙugunta ta nufi bathroom ta tsugunna tare da sakin kukan da taketa ƙoƙarin haɗiyewa kifa kanta tayi zaman dirshan taci gaba da kukanta Saida tayi me isarta sannan ta miƙe ta tsarkake jikinta ta koma ɗakin ta ɗauki kayanta ta fara sanyawa a jikinta cikin mugun sanyin jiki tare da jan zuciya alamun taci kuka ta gode Allah.

Matashin saurayin dake kwance lulluÉ“e da duvet iya Æ™irjinsa da fuskarsa ne kawai a waje shine ya tashi zaune ya sake saita injin idanunsa kan yarinyar karo na uku kenan da yace mata “Meye sunanki?” Tana É—aure dogon gashinta kamar bazatayi magana ba yaji tace “KARUWA!…” da sauri cikin mugun mamaki yace “Karuwa?” Da sigar tambaya yayi maganar ta jinjina kai tana É—aukar jakar hannunta tace “Yeah My name’s KARUWA Ni karuwa ce!….”

Cikin Waye Hausa Novel Complete

Tana shirin fita yayi saurin miÆ™ewa yace “Kinga meye ya saki kuka kuma ki bari banson kukan mace fah yana dagamin hankali dare yayi ki bari gobe muje na canza kuÉ—ina zuwa Naira na sallameki”

 

 

 

 

 

Hannu tasa ta É“anÉ“are hannunsa tace “Kayi sadaka da kuÉ—in Bana buÆ™atarsu sannan ba’a dare a gida komai nisan sa zai wayemin a gida”

Sakin baki yayi yana me binta da kallo “wannan wacce irin yarinya ce kuma?” Bai samu damar tambayar ta ba tayi ficewarta daga É—akin ya leÆ™a da sauri ta window bai hangeta ba dama yasan bazai hangeta É—in ba hakan ta sanyashi komawa ya kwanta zuciyarsa fal tunanin irin yarinyar da Nasir ya nemo masa bata buÆ™atar kuÉ—i to me take buÆ™ata ita kuwa a rayuwarta da ya sanyata shigowa bariki?

Bashi da amsa hakan ta sanyashi kwanciya kawai yana saƙawa da warwarewa ya jima kafin bacci ya ɗaukeshi ko cikin baccin da mafarkin wannan yarinyar me abin mamaki ya farka da asubahi yayi Sallah yana lumshe idanu ita yake gani da irin yanayin da suka kasance jiya.

Ajiyar zuciya yayi daidai lokacin da wayarsa ta fara ring ya tashi jikinsa babu Æ™arfi ya isa ya É—auka Nasir ya gani yayi saurin daukar Bluetooth yasa a kunnensa yace “Nasir wacce irin yarinya ka kawomin jiya?” Iska Nasir ya furzar yace “Me class mana kamar yanda ka buÆ™ata” “Saurara Nasir tasani a compus wannan yarinyar fa mun gama tana kuka nace haƙƙinta tace bata buÆ™ata nace dare karta fita tace ba’a dade a gida sannan nace sunanta taki faÉ—amin tana cemin karuwa ce ita wai wannan wacce irin mace ce da batason kuÉ—i kuma bata gudun nasabta kanta da laifinta?”

 

 

 

 

 

Numfashi ya sauke sosai yace “Kana hotel É—in ne?” Jinjina kai yayi yace “Yanzu nake shirin tafiya gida saidai koma menene inason sanin wani abu game da yarinyar nan”

Kashe wayar yayi ya tashi ya fara gyara jikinsa Saida ya shirya tsaf ya fito yana kada key na motarsa ya nufi gidansa zuciyarsa duk ta dau É—umi da gaske yakeson bayani game da karuwa to ita me takeso ba kuÉ—i ba?

Bai lura da tarin ma’aikatan da suketa kai gaisuwa gareshi ba ya shige ciki ya zube a kujera Saddam Cook É—insa ya kawo masa abin karyawa domin yasan tsarin ogan nasu baya wasa da abinci.

Tunda ya haÉ—a tea É—in yake juya cokalin a cikinsa ya kasa kai ko kurÉ“a É—aya bakinsa yaji an turo Æ™ofar an shigo ya É—ago idanunsa da suka kaÉ—a sukayi jawur ya zuba su kan Nasir wanda ke nufoshi ya nuna masa set ya zauna ya sharce gumi duk da sanyin A.C É—in dake gauraye da parlourn baisa gumin tsayawa ba muryarsa a shaÆ™e yace “Ka samomin information game da ita?” Cup É—in tea na gabansa ya É—auke yace “Ban samo komai game da ita ba Captain Y to kai wai meye zakayi da information na karuwa kodai zaÆ™i tayi maka kakeso daÉ—i?” Kallon da yaga yanayi masa ne yasa shi basarwa yana cewa “Ka share kamar yanda kake mantawa Yusuf itama kamar kowacce karuwa haka take riga ce idan kasa ka cire kasa wata” girgiza kai yayi yana mikewa yace “Notting Nasir ba kamar su take ba Ita É—in daban ce ina ka samomin ita ya akayi kai kasanta?”

 

 

 

 

Shafa kansa yayi ya fahimci da gaske abokin nasa yakeyi dole ya cire wasa yace “Tare na taÉ“a ganinsu da Yarinya ta Zainab saidai tun ranar ban Æ™ara ganinta ba sai jiya bayan kacemin zaka shigo Lagos kana cikin buÆ™ata na nema maka inda zaka huta so na yaba da ajinta da sosai shiyasa nayiwa Zeezee maganar ka, gsky yarinyar ba kowanne young gara ne take saurara ba yanzu abinda zaifi ka bari zanje gidan Zeezee zamu samo bayani game da ita…”

“Ina buÆ™atar sanin sunanta” “Bansani ba Yusuf saidai in naje zanji can” mikewa yayi ya zari key yayi gaba yana cewa “ok inason zuwa da kaina inajin kamar bazakayimin aikin nan ba” da wannan ya figi mota suka fice daga unguwar.

Wata matsakaiciyar unguwa ta talakawa suka nufa asalin unguwar yawanci mata ne karuwai sukafi zama a cikinta suna shiga yan good evening suka fara yi musu tayi ba gunsu sukazo ba sukaci gaba da kurÉ—awa har suka isa wani guri sukayi Park Nasir ya fito yace “Ina zuwa” bai jira cewar sa ba ya nufi Æ™ofar wani shago yana fito da waya ya danna number aka É—aga yace “Zeezee ina kofar shagonki” fitowa tayi ta rungumeshi ta baya tace “Ai naga zuwanka kuma dama nasan zakuzo neman Maryam ko?” Da sauri yace “Ya akayi kikasan gunta mukazo?” Murmushi tayi tana jan hannunsa tace “Abune da yake faruwa dama duk wanda ya kuskura ya shiga komarta to sai ya kamu tabbas dama tun farko naji tausayin wannan miskilin abokin naka meye yanzu yake tafe daku?”

Isa sukayi wajen Da Yusif yake tsaye Nasir ya dafashi yace “Muje ciki ko?” Girgiza kai yayi yace “Ance kece kikasan komai game da ita da farko inason sunanta da bayananta sannan inason sanin gidansu”

 

 

 

 

Farrr tayi da idanu irin na gogaggun karuwai tace “Sunanta Maryam” da sauri yace “Wow! Nice name inajinki” cikin yanayi na bada attention tace “Sunanta kenan Maryam Muna ce mata Æ´ar gado domin tace mana ita karuwanci ba don kuÉ—i takeyinsa ba sannan bansan komai game da ita ba kawai dai nasan tana zauna a Victoria Island Kuma komai dare a gidanta take kwana”

“Gidanta ko gidansu?” Murmushi Zeezee tayi tace “kamar yanda dai kaji É—in gidanta ne Maryam tun farkon sanina da ita milloniar ce domin ni taimako ne ya fara haÉ—ani da ita hasali ma Ni duk ranar da ta kawo min ziyara ko nakai mata to a watan nan ma bazanyi talauci ba”

Kan Yusif ya Æ™ara kullewa yace “Zaki iya rakani gidanta ko kibani address?” Zan iya baka YallaÉ“ai amma bazan iya kaika gidan Maryam ba domin cikin sharruÉ—anta gareni harda kiyaye kai mata kowa gidanta da kuma sanar da kowa wacece ita”

 

 

 

 

Cikakken address ta bashi harda complement card nata sukayi sallama yayi mata kyautar bam mamaki suka shiga motar suka tafi kai tsaye Victoria Island suka nufa Nasir ya dubeshi yace “Ya haka Captain?” Rage speed É—insa yayi yana ci gaba da kallon titi yace “Lallai zuciyata ta matsamin da son jin wani abu game da Maryam Nasir tunda nake bariki bantaÉ“a haÉ—uwa da karuwa mai tsayawa a rai da abin mamaki irin Maryam ba meye yasa take karuwanci duk da kasancewarta attajira kuma Æ´ar kasuwa?”

Shiru yayi masa sukaci gaba da bin kwatancen suna isa get na gidan wata mota na fitowa a gidan suka bi motar da kallo suka Æ™arasa Nasir ya fito ya matsa inda yaga megadi yana kokawar kulle get É—in suka gaisa ya tambaye shi me gidan get man É—in yace “Ita ce kukayi clear da ita zata bar kasar Hajiya bata zama shekaran jiya ta dawo daga India yau kuma ta tafi France” godiya Nasir yayi ya juya ya isa motar Captain yana dubansa yace “Babu lucky a tafiyar nan wannan babyn international karuwa ce yanzu haka ta É—auki hanyar France.

 

 

 

 

Cije lips Yusif yayi tare da dukan sitiyari yace “Oh God ka tambayeshi ina take sauka a France…?” Kallon Bakada hankali Nasir yayi masa yace “Kai yanzu in ance kabita sai ka bita?” Jinjina kai yayi ya buÉ—e motar ya fice ya nufi megadin da kansa bai samu wani gamsashen bayani daga gurinsa ba kamar yanda yayi tunani ya juya jikinsa babu wani Æ™wari ya nufi motar yaja suka tafi baiso hakan ba shikam yanason sake ganin yarinyar ko da wani abu da zai iya tsinta cikin rayuwarta baitaba ganin karuwar data birgeshi kamar Maryam ba”

Birki ya taka da sauri sukayi baya dakyar ya iya riÆ™e kan motar Nasir ya haushi da masifa ya É—agansa hannu yace “Banason Æ™arin damuwa Nasir zaka iya fitarmin a mota koni na fita damuwata tafi wadda kake tunani kawai Maryam nakeson gani a kowanne hali kuma a yau É—innan”

Wayarsa ya É—auka ya kira number Samuel ya É—aga ya tambayeshi Æ™arfe nawa jirgin France zai tashi yau? “Sha biyu da arba’in da biyar na Rana” ya sanar dashi ya sauke ajiyar zuciya yace “inason set É—aya duk yanda za’ayi zanyi wani urgent research ne” dakyar ya samu jirgi shima kujerar wani ne da wani issue me muhimmanci ya taso masa ya fasa tafiya tunda suka shiga jirgin yake raba idanu can ya hangeta kwance jikin wani Bature tana shafa kirjinsa haka kawai yaji zuciyarsa tana É—aukar É—umi yanajin wani abu na fusgarsa saidai bashi da ta cewa har suka isa baiga sanda ta tashi a jikin wannan mutumin ba koda sukazo fita ma tana lafe kanta a kafaÉ—arsa jikin wata mota suka tsaya ta shiga ciki suna dagawa juna hannu drivern yaja suka bar airport É—in yabi motar a baya har Novetel hotel suka shiga shima ya shiga sukayi parking drivern ya É—auki jakar ya haura sama tana biye dashi a baya.

 

 

 

 

 

Tun a jirgin ta lura dashi yanzun ma tasan yana biye da ita bata kulashi bane don bai mata magana ba É—akin ta ta shiga tana shiga ta fara zame kayanta ta faÉ—a gadon tanajin gajiya na sauko mata ga feeling da Jayson ya sanya mata.

Wayarta ce ta fara ruri ta É—auko wayar ta kara a kunnenta tace “Daddy” “Kina lafiya Daughter ya aikin?” “Am very fine Dad na sauka a France saidai banjin daÉ—in garin fah” dariya yayi yace “Babu me miki susa ko?” Murmushi tayi tace “Dad bazan iya rayuwa babu namiji ba ina son ko yaushe na samu me sosamin”

Dariya sosai Dad yayi yace “Baby to ko nayi miki hayar wani guy É—in na turoshi banason ki dawo fah ke nakeso ki wakilceni wannan taron”

“Okay da….” Knowking na door É—in da aka fara ne ya sanyata cire wayar tana cewa “Waye?” Baayi magana ba hakan ne yasata cewa “Am coming Dad” kit ta kashe wayar ta tashi daga ita sai Bra da wando iya cinya ta buÉ—e Æ™ofar tsayawa tayi ta kafeshi da ido takowa ya farayi zuwa cikin É—akin ta matsa masa daga Æ™ofar ya shigo ya mayar ya rufe ya sake saita Sexy eyes É—insa a kanta yace “Maryam Jamal Shuwa…” Da sauri cikin tsananin mamaki take dubanshi, yayi murmushi tare da takawa ya zauna saman stool na mirror yace “Kinyi mamakin yanda akayi na san sunanki ko? Haka nake da naci akan duk abinda na sa a raina. Kin bawa zuciyata aiki tun bayan rabuwarmu nake aiki na fili dana zuci akanki meye yasa kike É“oye kanki?”

 

 

 

 

_Paid book nrml group 300 VIP 600 special 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu Umar first bank evidence of payment for this number 09013718241_

[05/10, 11:51 am] AM OUM HAIRAN: *AKWAI IRINSU….*

_(Amotional sexual romance and bad destiny)_

 

 

 

_Free dage 2_

 

 

 

_Oum Hairan_

 

 

 

 

Zama yayi gefen gadon tare da É—aukar wayarta ta sanya Bluetooth ta mirgina gadon tace “Mom yau Dad ya rigaki kirana” murmushi tayi tace “Ni yanayin yana wahalar dani zaman 4 months É—innan zan wahala Mom mazan turawa basa da kwarjini a wajena serious” numfashi Mom ta sauke tace “Kina tare da Alh Jafar ne?” Girgiza kai tayi take annurin fuskarta ya É—auke tace “Me zaimin me zanyi masa da zai zama dole sai mun kasance tare?” Shiru Mom tayi can ta numfasa tace “Ya turomin 5 millions kawai don yanason ki bashi dama kuyi rayuwa Rafi’ah ki kira shi ki bashi location naki zaizo inma baizo ba zai sa azo a daukeki nasanshi sosai yanada manyan kayan aiki zakiji daÉ—in harka dashi zakuma kice na faÉ—a miki…”

Mtsss taja tsaki tare da gimtse wayarta tayi miÆ™a tare da dirowa a gadon ta fara É“alle bra É—inta ta ajiye ta zare wandonta kwata² ta manta da anyi ajiyar Yusif a wajen É—agowar da zatayi kawai taga ya zubanta idanu tayi saurin wawuro mayafinta zata rufe jikinta tana cewa “Sorry na manta kananan”…..

Mikewa yayi ya nufota ya riÆ™o kugunta tare da sunkuyar da kansa daidai dokin wuyanta ya É—ora mata kiss me zafi cikin wata irin husky voice É—insa yace “Kina sani kawai kinason jiÆ™amin aiki ne kinji ta fah.…” Hannunta ya É—auka ya É—ora saman wandonsa ta lumshe idanunta tare da jan zip É—in tayi Æ™asa dashi ta zura hannunta tana shafawa ta cikin boxes É—insa kaurin abar yafi komai É—aukar hankalinta Æ™arfi ne da ita daren da sukayi tare ta tabbatar shiÉ—in na musamman ne irin namijin data daÉ—e bataji ba.

 

 

 

 

Batada ra’ayin ta kwanta da namiji ta kuma kwanciya dashi amma shi taji zata iya Æ™arar da rayuwarta tana bashi yanaci dage tayi ta cafko bakinsa suka fara tsotsar bakin juna ya sanya hannu ya cafki nononta ta ajiye zuciya.

Tare da Æ™anÆ™ameshi ya cafke ta sukayi baya suka zube a gadon ta É“alle bootle na rigarsa tana wasa da gashin Æ™irjinsa tare da kaÉ—a yatsanta kan nipples É—insa tasa bakinta ta cafki kan nonon yaja numfashi me Æ™arfi “Ashhhhhhhh….” Ya faÉ—a yana Æ™ara danna mata nonon bakinta ita kuma ta dage da shansa tana zuÆ™arsa tare da mulmulashi a bakinta tana zagaye jikinsa da hannunta tana wasa da duk wata gaÉ“a da tasan zai karÉ“a a jikinsa musamman Twins É—insa zuwa penis É—insa tana gwamutsa twins É—innan a hannunta tana haÉ—a musu jini da ruwan cikinsu duk wata jijiya da tasan zata kai masa saÆ™o saida ta jangwalota and end ta kamo doguwar albarkar wandon nasa ta fara lasa tana goga harshenta a É“ular kaciyarsa tana wani irin hura masa iska gabaÉ—aya Captain Yusuf ya rikice tunda yake baitaba riskar kansa a daÉ—i saman wannan ba tabbas Maryam wata baiwa ce da Allah ya aiko don ya samu nutsuwa da ita tasan kan É—a namiji zata iya tafiyar da rayuwarsa amma me ake da wasu matan su kawai burin su namiji ya hausu yayi musu ciki su haihu basu da damuwar ya samu gamsuwa yaji daÉ—i ko su sunji indai ya buÉ—e ramin tsuliyarsu ya antaya musu bura to su buÆ™atarsu ta biya babu ruwansu da ta shiga daidai ko a karkace ta shiga sudai kawai suji an shige su.

 

 

 

 

Yau gashi ya shiga hannun gwana duk yanda yakai da son yaci ta taƙi yarda sai zillewa takeyi tana ƙara jagwalgwalashi burarsa na ƙara kumbura tana tara ruwa sai wani zillo takeyi kamar zataci babu, sake zame wa tayi ta sanyata a bakinta tana tsotsarta kamar alewa tana shafo yan biyun tare da jijjigata .

Duk wani hayyaci na jikin Yusuf saida ta Æ™arar dashi ya fara kiciniyar kwacewa saboda daÉ—in ya fara neman zautashi bata bashi wannan damar ba saima juya masa duwawunta tayi da tayi saitin bakinsa yayi masa yasa hannu biyu ya dafesu ya É—agota sosai ya saita Gindinta da bakinsa ya laso gabanta “Ahhhhhh….” Ta bashi wani sauti tare da sake saita masa yaci gaba da lasa yana mulmula saman belinta da yatsansa dayan hannun kuma yana mulmula manyan bombom É—inta masu kama da balombalom harshensa ya tura cikin gabanta ta saki Æ™ara tare da cewa “Ohhhh daÉ—i wayyoh Allah….” Tana maganar jikinta yana É—aukar rawa. Dama haka yakeso kamar yanda ta bashi a jikinsa shima yanzu zai bata a jikinta, shan kunu yakewa pupsy É—inta yana tsotse ruwanta wani yana tsattsafowa hannunsa yakai ya kama lumtsuma lumtsuman nonuwanta yana shan Gindinta yana murza nononta jin numfashinta yana barazanar É—aukewa yasata cafkar Æ™asan gwiwarsa ya kuwa saketa da sauri ta mirgina ta dannan masa nononta a bakinsa ta haye samansa ta kama eroctic É—in ta fara gogawa a pupsy É—inta suna sakin ajiyar zuciya tare sanda ya fahimci ta shagala sannan ya shammaceta ya danna ta ta saki Æ™ara tana shirin zame wa jin abarsa takeyi har cikin mahaifarta badon ta juya mahaifarta ba tabbas da wannan guy É—in zai iya jiÆ™a mata aiki amma da gaske duniyar ta sanya a gaba bata tunanin komai.

Da kansa yake sama da ƙasa da ita yana pompim nata cin juna sukeyi kamar bazasu daina ba sunyi kusan 30 minutes a haka kafin daga bisani ya ɗagota ya direta ƙasa ta zuba masa goho yaci gaba da zuba mata aiki.

 

 

 

 

 

A hakan ma sun daÉ—e kafin ta samu yayi relese ta janye tare da zubewa a gado tana sauke ajiyar zuciya ranta yana Æ™unci zuciyarta tana jagulewa basan sanda hawaye ya fara zubo mata ba ta tashi da nufin shiga bathroom ya riÆ™o hannunta ta lumshe idanunta hawayen nata yana Æ™ara yawaita tace “Idan zuciyata tana cikin wannan yanayin bancika son yawan magana ba Yusuf ka adana kalamanka sannan don Allah ka daina bibiyata da bincike a kaina ka barmin sirrina a rufe ka fita daga cikin gurbatacciyar rayuwata idan kai ka kasance jinin managarta kayi rayuwarka me kyau ka barni da tawa rayuwar hakan shine yafi dacewa dani”

Sakin hannunta yayi cikin matuƙar sanyin jiki kalamanta sun sanyayashi sosai zama yayi ya dafe kuncinsa yana jiran fitowar ta yaji saƙo ya shigo wayarta.

Ji yayi ya kwadaitu da son ganin saÆ™on shine yasa shi É—aukar wayar ya danna ga mamaki sai yaga babu security Second Dad yagani yana yawo a sensor É—in buÉ—e sakon yayi yaga anyi rubutu kamar haka _“Mamanah nasa miki Dala dari biyu a acct É—inki kiyi amfani dasu wajen kula da kanki don Allah karki gurÉ“ata tsokar da aka samar da ita daga ruwan jikina da Haram inajin ciwon yanda akayi kika zama haka saidai bantaÉ“a jin da second É—aya na tsaneki ba, inasonki Rafi’ah kiyi rayuwa me inganci cikin arziÆ™in mahaifinki sannan ki fita daga hotel akwai gidana a bayan hotel É—in da kike zan aiko a daukeki a mayar dake can Mahaifinki na gaskiya HonAbdul’Azeez”_

 

 

 

 

 

Mikewa yayi yana kallon number tare da sake karanta saƙon ya ɗago ya dubeta tana fitowa daga wanka idanunta ya kaɗa yayi jajir ganin wayarta a hannunsa yasata kallonsa itama shi take kallo daidai lokacin da wani saƙon ya shigo an rubuta luv Mom da sauri ta matsa ta karɓi wayar ta buɗe

(Sendle road area 12 ressident no 305) zakuyi zaman wata uku komai zai yi miki kuma bayason haÉ—ashi da wani dole saidai kiyi rayuwa dashi shi kaÉ—ai in kuma kin amince zai baki sadaki kuyi auren wata ukun me kike gani?”

 

 

 

 

 

Ajiye wayar tayi ta fara shafa mai ta zura rigarta tare da shimfiÉ—a sallaya ta tayar da Sallah bayan ta idar ta tashi da gaske gajiya takeji a jikinta ta haura gadon ta kwanta ya janyota jikinsa bacci ya É—auke ta sun jima a haka kafin ya zame da dabara ya nufi bathroom ya tsarkake jikinsa ya dawo yayi nashi sallolin yanason sanin abubuwa da yawa game da wannan yarinyar ance masa sunanta Maryam yanzu kuma yaga Rafi’ah a saÆ™on da aka turo mata “second Dad! To waye second Dad waye kuma first?”

Iska ya furzar ya tashi ya taÉ“ata ta tashi yace “Zan sameki anan ne?” Girgiza masa kai tayi kawai ta koma ya zauna yace “Ina zaki gidan Dad É—in ko gurin farkan naki?” Cikin Æ™osawa tace “Ban yanke hukunci ba tukunna”

Takawa yayi yana shirin fita yace “Duk ciki babu inda zaki Ni na yanke ki tashi muje a kaina zaÉ“in mazauninki yake” da muguwar hassala tace “Akan me kaidin waye da zaka shigo rayuwata kace zakamin zaÉ“in abinda zanyi?” Takowa yayi gabanta yace “Baamin hayaniya ba’a É—aga murya saman tawa Maryam ki saita kanki dole ki koyi yanda ake rayuwa dani tunda na shigo cikin rayuwarki wannan shine gaskiya”

Bai samu arziƙin amsawarta ba tunda dama bataji a ranta yakai ba shima baiyi tunanin zata bashi amsa ba ya buɗe ƙofar ya fice tare dayi mata key ya sauka ya fita a hotel ɗin gabaɗaya yana fita gidan Yayansa ya nufa bayan ya kirashi a waya ya sanar dashi yana buƙatar zai ɗan zauna a ciki na watanni huɗu.

BuÉ—e wa yayi ya shiga yanabin gidan da kallo gidan a gyare yake duk da cewa an daÉ—e ba’a zauna a cikinsa ba budewa ya farayi yana dubawa yana Æ™arewa É—akunan kallo yana murmushi ransa na ayyana masa irin rayuwar da zasu yi a gidan tabbas akwai sabon nishaÉ—i”

 

 

 

 

Fita yayi ya nufi wani gurin saida abinci bayan ya siya musu ya nufi hotel ɗin yana zuwa ya murɗa ƙofar ya shiga bai ganta ba ya fara lalube har bayi babu alamar ta kiranta ya fara baiji alamun motsinta a ɗakin ba ya juya zai fita ya hangi wata takarda kan pillow ya matsa ya ɗauka tare da budewa ya fara dubawa.

Inason rayuwa da privecy banason takura kuma banson wanda bai isa ba ya rinÆ™a nunamin isa karka nemeni bazaka ganni ba ka rayu cikin aminci”

Dariya sosai rubutun ya bashi ya ninke ya fita tare da kunna location na wayarsa ya fice numberta kawai yayi tracking ya koma gidansa ya kwanta ya samu nutsuwa ne da yaga tana gidan mahaifinta maimakon inda mahaifiyarta ta rubuta mata bai fita ba sai washegari shima saver ce ta nuna masa ta fita daga inda take jiya ta koma wani wajen daban hayar taxi ya É—auka har ma’aikatar ya nemi guri ya tsaya yana kallon ma’aikatan campanyn yanda suke ta kaiwa da komowa wayarta ya kira saida ta katse sau huÉ—u sannan ta biyo kiran ya daga tayi sallama bai amsa ba sai cewa yayi ina block 3 ina jiranki a reception.

Duk da basu taÉ“a waya ba ta É—auki muryarsa sosai dake dama ta tashi fitowa kawai tayi ta nufi block 3 din tun daga nesa ta hangeshi zaune ya harÉ—e kafa É—aya kan É—aya ta zubansa manyan idanunta dogo wankan tarwaÉ—a me matsakaicin jiki baya jerin sirara amma bashi da kibar muni duk da kasancewarsa ba fari ba da kagansa kasan shi É—in kalar madara ne….

Wucceshi tayi zata fice ya riÆ™o hannunta “Zan kiraki in na samu lokaci” janyota yayi ya kwanto da ita jikinsa yayi Æ™asa da kansa daidai kunnenta yace “Ya kikaga salon nawa inada naci akan duk abinda nasa a raina yanzu ina zaki?”……..

 

 

 

 

_Paid book nrml group 300 VIP 500 special 1k acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu Umar first bank evidence of payment for this number 09013718241_

Close Menu