First Ramadan with Habibi Hausa Novel Complete
FIRST RAMADAN WITH HABIBI.
Heart touching story.
FARIDAT HUSAIN MSHELIA (UMMU-JIDDA).
TSARABAR RAMADAN.
Manzon Allah (SAW)
Ya kasance yana yin buÉ—a baki da É—anyen dabino kafin yayi Sallah, idan bai sami É—anyen dabinon ba sai ya yi da busasshe, idan kuma bai sami busasshen ba sai ya É—an kurÉ“i ruwa”.
[Tirmizi].
LAMBA NA BIYU.
A tunzure HABIBI ya mara ma sirikin shi baya ya fice zuwa Masallaci domin gabatar da sallan Ishsha,ana idarwa aka kabbara sallan Asham jin yanda idon shi ke rufewa tsabar yunwa ya sa ya fice daga masallacin kai tsaye ya nufi wani madaidaicin gurin sai da abinci,
Tambarin Sarauta Complete Hausa Novel
Layi ya bi har aka kawo kan shi sai dai yana miÆ™a Debit card É—in shi domin a zari kuÉ—in abincin ba network, Æ™oÆ™arin yin transfer ya yi ta cikin bankin shi na Opay da ke wayar shi nan ya nuna ya shiga amma mai gurin sam bata ga alert ba dan haka ta hana shi tafiya,abu ya haÉ—u ma shi goma da ishirin ganin ana niyyar karÉ“ar abincin daga hannun shi yasa ya fizge a tsiyace ya samu gurin zama ya fara kwankwaÉ—ar kunun tsamiyar da ya siya,sai da ya yi rabi sannan ya fara cin masan a yunwa ce ,wani irin mugun kallo ya wurga ma waiter É—in da ke jiran alert ya ce”Matsa anan ko in barar da ke wallahi”,
“Ba zan matsa ba,ka bani kuÉ—i dan ba mu ji alert ba.”
“Sisi bana magani dan kin fi kowa sanin wuyar da cash yake yi kuma Bank É—in ku ne ke da matsala dan Ni ya tafi.”
Da wani bank ka yi Taransifar.”ce War mai gurin,
“Opay”ya furta a daÆ™ile dan ji yake yi kamar ya shaÆ™e su dan takaici banda shirmen da Diya ta aikata mi shi me zai sa ma har su gan shi a waje,
Shikenan ba damuwa ka tafi idan bai zo ba gobe za mu haÉ—u.”ce War Hajiyar bayan ta ga receipt na transaction É—in,
Wani dogon tsaki ya ja tare da ficewa sai dai me yana isa gida ya ƙara tadda wani kayan takaicin tun daga ƙofar falo in da ya hango throw pillows a zube a ƙofar shiga, tsallake su ya yi ya ƙarasa shiga falon in da ya tadda shi yanda ya bar shi sam Diyah bata kwashe kayan abincinta ba,tsaki ya yi ya shige cikin ɗakin shi domin ya watsa ruwa sam bai bi ta kan mashirmaciyan can ba a cewar shi.
Diyah kuwa tsabar takaicin abinda ta aikata yasa ta ji yunwar cikin nata ma kan shi ya É—auke dan haka ta rarrafa ta shige cikin group na FRWM(First Ramadan with HABIBI)janyo wayarta ta yi ganin takwas har ta gota ta san akwai labari daÉ—aÉ—a,buÉ—e datar ta ke da wuya ta ga akasin haka saboda dukkanin waÉ—anda suka aikata kalar haukarta ko mafiyin nata ma ba su Æ™arke da mazajensu lafiya ba ,matsalar da ya fi jan hankalinta shi ne na aminiyarta wacce aka saketa sanadin Ramadan time-table na social media wanda ta rubuta shi a group É—in SIRRIN YA MACE dake Facebook in da ta ce”Ina son mijina amma ya sakeni sanadiyyar na É—auki kuÉ—in shi na yi siyayyar kayan Æ™walam da maÆ™ulashe wanda na kwafo daga shafin sada zumunta,na tambaye shi kuÉ—in da safe ya ce bai da shi,yana fita na É—auki Debit card É—in shi na je na yi siyayya dan Allah ku bani shawarar yanda zan koma hide my id sister yau aurenmu ke cika sati biyu cif da aure.”
Ai ban ƙara sa kai ƙarashen labarin ba na koma Facebook in da na shige SIRRIN YA MACE domin karanta comments kamar yanda na saba,
Cikin manyan baÆ™i na ga an rubuta”FIRST RAMADAN WITH HABIBI”sannan aka É—auro post É—in aminiyarta Laila wanda yawancin matan sirri Allah ya Æ™ara suke mata,sai masu kareta da sunan Æ™addara ne ai kuma mene amfanin bude gidan idan har ba za su ba ma juna shawara ba,dan haka sai Æ´an abi yarima asha kiÉ—a suka fara bata shawara nan da nan na ji wani gamsuwa ya riskeni yayinda na haÉ—u da shawarwarin masu hankalin da suka ba da shawara dan haka nima na ce bari in gwada ko Allah zai sa HABIBI ya canza shawarar shi a kaina,
Ba tare da tunanin komai ba na yi post tare da tura ma mai girma admin domin ta yi hide É—ina,nan take kowa ta posta min dan na yi sara ne akan gaba tana online kuma ganin hukuncin da HABIBI ya É—auka akaina na cin tuwo ta san zai ja hankali dan haka ta yi min post aikuwa na sha zagi cin mutumci iri-iri kafin nagarin suka fara bani shawara,
Jin yanda idona ke min nauyi yasa na ajiye wayar a gefe sai dai ina rufe ido wani irin yunwa ya tasoni gaba dan haka dole na tashi a firgice tare da shigewa cikin kicin,
Haɗa shayi na yi tare da zabga Milo tunda madararmu ta ƙare,na sa sugar madaidaici tare da ɗaukan biredi da bota,sam yunwar ta rufe idona sam ban san da wanzuwar HABIBI a cikin madafar ba yana wanke kajin da na cika ma spices da yaji a gaban sink(Aikin Kwamared)
Har sai da naji ya ruÆ™o biredi da shayin cikin haÉ—e fuska ya ce”To be sencere ba zaki sha shayin nan ba almubazzara.”
Ganin yanda ya yi maganan yasa na san he is serious dan haka cikin kuka na ce”Ni yunwa zata kasheni wayyo Ammina,ka bani ko in Æ™irata Billah.”
Wata muguwar harara ya doka min tare da komawa kan aikin shi na dirzan kaza da soson da yake yi duk kalar da na jibga mata ta fita,
Dariya ce ta so suÉ“uce min sai dai murÉ—awan da cikina ya yi yasa na fashe mi shi da kuka,cikin zafin nama ya damÆ™o hannuna tare da nuna min Iranian rice É—in da na musu ya ce”Zo ki ci wannan in dai yunwa kike ji ko in maki bugun sakwara.”
ÆŠebowa na yi na kai bakina jin yanda shinkafar ta yi zaÆ™o-zaÆ™o tare da kayan haÉ—in na cabbage karas,green beans,da su gurjin yasa na haÉ—iyeshi da Æ™yar nan da nan wani tari ya turniÆ™eni HABIBI ya yi saurin miÆ™o min ruwa a cewar “Bai gama fanshe kuÉ—in da ya kashe ba na aurena dan haka in na mutu na cuce shi.”
Sai da tarin ya lafa sannan na ce”Ba zan iya cin wannan abincin ba mai kama dana Æ´an fursin wallahi haba wannan wani irin gwale-gwale ne?.”
“Mu É—in bayin gidanku ne da za ki bamu abincin nan ko fursunonin ki ne?”
“Eh fursunonina ne”na faÉ—i hakan a cikin zuciyata sai dai a fili ce wa na yi”A’a HABIBI ka yi haÆ™uri Ni fa da niyar kyautatawa na yi maku wallahi amma ka ga alhairi na shirin zamar min sharri.”
Harara ya banka mata ka fin ya ce”Wa ya koya miki wannan girkin mahaukatan?”Ya mata tambayar a harzuÆ™e dan ya san DIYAH É—in sa ta iya girke-girken alfarma to mai yasa a wannan karon za ta kunyata shi.
A Tiktok na ga wata Chief ta É—aura,sunan shi kawai ya ja hankalina na sauke shi a kan wayata kuma musamman na tanaje shi sai a farkon watan Ramadan dan in burgeka da shi HABIBINA.
Tiktok……..
More comments
More Typing..
Ummu-jidda.