************************
More Novels at https:/mynovels.com.ng
************************
Samira tyi shiru ganin kanwarta biba na kuka tayi mata maganar duniya tafada mata biba tayi shiru tun samira na rarrashin biba har takomo tana zaginta dan ubanki idan baza kifadamunba
saikibari abun yakasheki sakarya wadda bakisan ciwon kanki ba koda biba taga ran yar uwarta ya baci sai tadanyi shiru tace yy samira bari kiji
abunda yasani kuka bari nabaki labarin kaina atakaice.
samira tace ina saurarenki biba ,,
Sunana HABIBA UMAR ADAM.
Wadda ake kira da biba ko kuma labiba nakasance yar shekara. 16 dahaihuwa anhaifeni a 2001 ina skul awata mkrt dke rano nihaifaffiyar rano ce mu hudune agurin mahaifinmu deeny.
aneey sumeey dakuma ni biba kasancewar nice babba agidammu yasa natakura sai ansaimin waya maiyin chattt nyi kuwa sa.a domin ina fadawa mum dimmu tasa dadd dimmu
yasayamin dasharadin babu ni babu yin chat saidai brozin na assignment a skul nyiwa kuma iyayena alkawarin bazanyiba kozanyima bazanyi da kowaba sai yan skul dimmu
Wata rana naje skul dawayata saina hango sakina kawata azaune a gefen baranda ita kadai sai fara.a takeyi sainayi sauri nje gurinta domin naga miyasa ta rkeyin fara.a saikawai naga ashe novel ne aka turo mata ta chatt take karantawa
saina karbi wayar nafara dubawa sainaga labarin yyi mun dadi sai nke cewa sakina dan allah ina tasamu wannan novel taxemin ta grp aka turo. Mata nace mata dan allah taturomin nima inaso batare da bata lokaciba sakina
taturomin wannan novel maisuna KARIN JINI bayan nje gida nakammala komai sai nakoma daki nke karanta wannan novel koda nkaranta nji yyi mun dadi sosai gashi kuma bbu karshen novels din dan danan nkirawo kawata natambayeta cigaban novels sai tacemin ai iyakacin nan aka turo mata.
Abinka da farib shiga nikuwa duk nadamu sai naga karshen novels din .wani lokaci ina zaune nadakko wayata ina kara kranta novels din saikawai naga no marubucin novels din ajiki aikuwa dandanan nadauki no bar nayi saving dinta sannan kuma nadinga bin no domin nga lokacin da marubucin yke online nyi masa
magana kamar wasa saikawai nganshi a online nayi masa sallama ya amsa nacemasa cigaban KARIN JINI nkeso yacemin bashi yyi ba amma yanada wasu idan inaso nace masa inaso
yaturomin aunayen novel kala kala nazaba sannan yaturomin dawanda na zaba murna agurina kamar mi nasamu abin debe kewa nakoma gefe nakaranta. Saina tsinki kaina inaso naringa gaisawa da marubucin novels dinnan
HAkanan kawai sai nadauki waya nyiwa maruubucin novels dinnan mgn domin kawai muyi hira dashi. Shikuma duk maganar dazammasa yana bani amsa daidai fahimtarsa ahaka mukaringayin mutunci dashi yana turomin novels har takai yasakani awani grp maisuna salma novels ina karuwa sosai agrp din dahar nyi left sbd bansan kowaba sai kawai marubucin novels dinnan mai suna lawan mohd. Saboda hka kodayaga nyi left wata rana nmasa magana yke cemin miyasa nyi left agrp nace masa bansan kowaba sai yacemun ai dahaka ake sabawa sainace masa to ya maidani ,batare da bata lokaciba lawan ya maidani a grp din salma novel anan nke samun novel nakarantawa,
Watarana nayiwa lawan mgn nke cemasa dan allah idan mutum yaji yanason yin hira dawni to minene kuma idan yana zance da mutumin yanajin gabansa nafaduwa idan suna mgn shima minene sai lawan yacemin sone yake nema yashigeni sainace masa haba yacemin allah saiyake cemin akanwa nkejin wannan abun sainace masa saimunayin chatt dawani nkeji saiyacemun waye wanin saina cemasa nidai yafadamin minene saiyace kozai iya sanin karshen no mutumin saiyace nturo masa karshen no wanda nkejin hakan akansa kawai batare da bata lokaciba sai kawai natura masa karshen no yana gani yace ai karshen no sa ce sbd haka yace son mai lambar ne yashigeni tofa😳sainacemasa kenan shinakeso sai yacemun ey sainace to shi yana sona saiyace. I luv u habiba nima dagaske sonki nake tofa ai tundaganan naringa wata irin murna wainice da saurayi abunda bantaba yiba inaruwan basabunba. Ashe wai idan mutum yace yanasonka a social net baka zirfafawa sai.i sakarai daban taba syy ba nadauki son suniya na dora akan lawan harma muka hada sunana da nashi ake cemin LABIBA😳tofa shima lawan yanuna min kauna sosai inda muke syy a net work tamkar muna ganin junammu mun shaku sosai da sosai hartakaima koda a grp dayaji nayi mgn zaisa baki nima kuma danji yyi mgn zanmasa mgn wasa wasa syy mu tyi karfi kamarxmundade inda a grp din salma novels muke nunawa juna syy nanfa wasu suke ganin munyi daidai wasu kyna suke ganin munayin shirmecnidai bandamuba sbd son danake yiwa lawan da gaske nkeyi shiyas bana iya boyewa kowa kuma shima labiba bayajin kunyarckowa sbd haka ne akafara zance agrp nanfa grp din novels ne banA SYY ba ananne abokin shi lawan maisuna. Bonkey yayanke shawarar bude wani grp na msoya na mata matasa da maza mai suna dausayin masoya kuma bonkey yasaka matasa maza da mata agrp din sosai domin aringa chatt luv tofa 😳am back ix tme for prayer
😎NDEAR DEENAD😎😎
[4:43pm, 5/16/2016] ☄Zaharaddeen☄Shomar☄: 😎😎KURUCIYA😎😎
NDEAR DEENAD
Page 0⃣3⃣
Lokacin da bonkey yyi creatindin wannan grp nasa namasoya muka fara zuba syy nida masoyina labiba bamajin kunyar kowa agrp zaiyimin kiss agrp bana damuwa nima kumma zan mayar masa wata rana labiba yamin kiss wata daga cikin yan grp dinwadda take kaunata tamin mgana tace ndaina yin irin wannan abun agrp nyi mata kuma alkawarin nadaina sbd karkumanta nafada muku ni da labiba sannan nafara syy gakuma kuru ciya na damuna.
Wata rana nyi magana agrp domin neman besty na labiba naji shiru bbu ammsa banga labiba ya bani amsaba sai wasu matasa da muke gaisawa dsu agrp din ne suke magana susu uku da AA da snach boy da kuma wani maisuna aleeyu koda naga besty na baya grp saisu sainayiwa bonkey magana nace masa tunda labiba bayanan toyau wa.azi za.ayi aikiwa dandanan nafara tura wa.azi agrp dinnan na msoya da ayoyin alkur ani sbd kowa yagudu bonkey yamin magana yace zancika musu memory nikuwa dayake ina tsokanarsa saina kara turowa saiyacemin a ina nke samun wannan wa.azin sainace agrp sunnah sainake tsokanarsa nace su bonkey aringa tuna Allah sai yace ke dabana tuna allah zakicemin haka sainace masa dawasa nke msa saiyace nasakasa agrp dinnan na sunnah inji bonkey sainace masa to ssiyace yarinya har alkur.ani nke dashi amai tafseer awayata sai naji wani daga cikin matasan grp dinnan maisuna snach boy yacewa bonkey pls inason alkur anin sai bonkey yace masa yashiga blog dinsa zai gani nima kawai sainacewa bonkey nima inason alkur anin saiyacemun nima naduba zangani sainace masa toh
Tirkashi yo muna cikin wannan magana da bonkey saikawai naga ta private dina ana yimin call nje zanbi call dinnan sainaga ashe wannan guy dinne dayace bonkey yatura masa qur.an ymin flash watau snach boy wanda nasawa suna s boy sai namasa mgn nce lfy yke kirana saiyace daman kur anin zai turomin nikuma inahin hka sainacewa s boy to nagode bayan wani lokaci saiya kuma yimun mgan yke cemin yaturo min yki xuwa sainace masa to xanyi try nagani sai s boy yacemun ok
To koda naga s boy yafiya mun mgana nima kuma ina masa mgn saina cewa labiba gaskiya xanfita awannangrp din sbd maza aciki kuma sunfara yimin magana banaso shima labiban dayake shima irinane da kuruciya atare dashi sai yace gaskiya baxan fita ba nikuma banaso nabata masa rai ssinabi umar ninsa nki fita dga grp din msy
Akwana atashi muna tashan syy mu dani da labiba bamajin kunyar kowa agrp ashe mu duk shirme mukeyi ba.ayin syy gaskiya agrp sai a private saboda hka muna gaisawa da s boy sosai ta private amatsayin mutunci
Wata rana muna hira da s boy sai yamin wata magana saina bashivamsa sai yace wallahi irina ykeso amma kash anrigasa nikuma dayake nagane miyake nufi sainace masa idan yadage ai babu matsala sai yacemin allah ko nace masa allah aikuwa muna gama shira dashi nakwashe duk hirar damukayi dashi naturawa masoyina labiba dan yaga matsalar grp sai labiba sannan yadau zafi yace nyi block dinsa
Hmmm kunsan me nidayake bangama sanin kan wayarba bansan yadda ake block ba saina gazayi dankar na batawa msyina rai sainace masa nyi block din alhali banyi ba kusan kuwa miya faru hmmm
Kubiyonibda allah zanje islamiyya nadawo
NDEAR DEENAD😎😎
[4:43pm, 5/16/2016] ☄Zaharaddeen☄Shomar☄: 😎😎KURUCIYA😎😎
NDEAR DEENAD
Page0⃣4⃣
Shikuma s boy sbd banyi block dinsa ba saiyaci gaba dayimin mgn nima inamasa ahaka wata rana yace shi gaskiya y gaji da boye boye gaskiya yana sona naxe masa kana gnin idan anyi hakan bamuci amanar labiba ba saiyace to minene kawai mubawa zuciyarmu abinda takeso saina amince masa sbd ya ika kalami njan hankali amma duk da haka ba sansa nkeba alokacin sbd kawai na tsarashine shiyasa damunyi chat dashi saina turawa labiba shikuma labiba nace masa kada yturawa kowa atakaice dai duk wani guy dayayimin mgn ta private saina. Fadawa labiba sbd tsabar shakuwa damukayi
Watarana da labiba d s boy kowa yanamin mgn ta private ina bawa kowa amsa saina keganin kamar kohada baki sukayi domin surainamin wayo shiyasa suke yimin hka sainyiwa daya daga cikin guus din grp dimmu na msya maisuna AA nace masa nifa ga abinda ke faruwa akaina nikuma bansaba ba sbd bantabayin luv ba nabashi labrina gaba daya ya tausayamin sannan yabani shawara akan marabu da social luv nkama kratuna duk social luv shirmece nace masa na gode sosai sannan natura masa mgnar damukayi da s boy a chat da wadda mukayi da labiba achat yakaranta yagani saiyacemun dukansu kawai narabu dasu. Nace masa to
Hmm kunsan so domin ni dagaske nkeson labiba sainake fada masa sai yacemun wanda nke neman shawarar ma shima sona yke dukda ya fadmin hka ni bandamuba sbd haka mukayi shawara da shi wannan frnd din na labiba akan zan sauya account domin naga mai sona acikinsu haka kuwa akayi nasayi sabon layi nayi setting nasaka awayata domin yin basaja wajen gane masoyi na kwarai acikinsu harya shi s boy alokacin bana sansa nasauya suna da pic da taimakon yyanah watau abokin labiba AA. Domin yin basaja domin nagane waye yke sona tunda gashi kowa sai nunamin kauna ykeyi. Dan danhaka na sauya suna nakoma
Kashh ina zuwa
NDEAR DEENAD😎😎
[4:43pm, 5/16/2016] ☄Zaharaddeen☄Shomar☄: 😎😎KURUCIYA😎😎
NDEAR DEENAD
Page 0⃣5⃣
Hmmm sunan danasawa kaina shine hamida sbd haka wannan yyan nawa abokin labiba mai bani shawara shikadai yasan na sauya suna dan haka yasakani awani grp nasa inda yasan zamuke haduwa da labiba da s boy nace wa yyana toh sbd haka ana cikin ana shira a grp sainaji labiba yamin mgn kamar yaganeni sai yayi tayimun dariya shikuma s boy bai ganeniba sbd haka sainake fadawa yy AA nke cemasa labiba fah yana nema ya ganeni saiyace naci gaba bbu komai kawai muna cikin hira saikawai da labiba da s boy sukeyin wata tsama akaina tun ina samusu baki azaman bani bace har raina yabaci sai kawai nyi left a grp din da yyana yasakani kawai sai labiba yabiyoni private yanamin dariya wai shiza.ayiwa basaja nanuna masa kwata2 bansan shiba amma yki yarda yaringamin tambayoyi sbd haka nyi sauri nfadawa yyana nace masa labiba fa yaganeni yya AA yace lallai akwai shakuwa atsakaninku da labiba uariga ya gama gane chatt dinki sbd haka kawai wannan dabarar mubarta yacemin shima s boy yaganeni domin yyiwa yy AA mgn ta private yanuna masa da gaske yke sona bada wasa ba sbd haka yana bani shawara kawai idan nima ina ganin ina sansa to kawai nashare labibar nkoma gurin s boy tunda s boy yanunamasa tsakani da allah shifa sona ykeyi sai nacewa yy AA to shikenan nima inasonsa tunda daman alokacin shi labiba dana tura masa wani chatt dinmu da s boy sai yadaina kulani daga karshe nadinga basa hkr akan yfahinceni ykiya sai kawai naga yyimin mgn da bakaken maganganu wai shiya hakura gashi nikuma alokacin jinake bazan iya hkr dashiba gashi kuma abinda yace kawai sai s boy nabiye masa muke hira ta mutumci sosai bbu wani shashanci aciki ana hakane sai naji gaskiya nifa inason labiba harya nasamu s boy yana debemin kewa sbd haka sai nayiwa labiba mgama shima yyi min magan a muka dan shirya dashi amma kuma ina kula s boy aprivate sbd irin kalaman dayake fadamin masu dadi nima ina mayar masa sai kawai nasamu labarin cewa s boy fa haka hlinsa yke yaudara sbd haka nyi ahankali kokyma nima yamin halinsa
Tofa sainake fadawa yy AA nke cemasa gahalin s boy agaskiya alokacin yyana yataimaKA gurin bani shawara tare da s boy gashi kuma ni azuciyata labiba nkeso gashi kuma ina yin chatt da sboy
Saikawai nasake yin shawara da yy AA akan zan sake sauya account dan narama yaudarar dasukemun sbd shi s boy yana numamib chat dimmu da labiba shima labiba yana bunamin sbd hka nashiga damuwa mai tsanani har kuka nyi nakuma dauki aniyar sake no domin nakara gane wanene na gasken acikinsu haka kuwa akayi nasake sbon layi nafadawa yyana yabani shawarar sunan da zan saka da hoton dazan daura da duk abinda sanfadawa dun wanda yyi gigin yimin rmaga na tsakanin masoyina labiba dakuma s boy da nafara jin ina sonshi sannan nasauya suna zuwa dee baby hmmmm ina zuwa pls
😎😎NDEAR DEENAD😎😎
[4:43pm, 5/16/2016] ☄Zaharaddeen☄Shomar☄: 😎😎KURUCIYA😎😎
NDEAR DEENAD
Page 0⃣6⃣
Bayan nasauya suna nkoma dee baby babu wanda yasani saini sai yyana AA maibani shawara nasamu hoton wata rantsattsiyar yarinya na dora adp dina a status dina nasa dee baby nafara magana agrp hmm kunsan dai maza ai dandanan nasami karbuwa muna ta shira da yan grp a.a sai kawai naga s boy yanayiwa masoyina labiba dariya wai yyi masa kwacen budurwa yana ta fadawa labiba magana a grp tun labiba na ramawa har yadaina nima kuma ganin wannan hirar tasu sai raina ya baci hka mukaci da shira agrp har s boy yabini private yanamin mgn amatsayin deee baby. Inda nikuma na amince dashi nanuna masa ina sonsa sosai fiye da son da habiba. Take masa kuma ya yarda dahakan
Shikuwa gogan nku labiba saida yajuma ganeni yaringa yimin dariyawaiya ganeni nikuma nanuna bansansaba
[4:43pm, 5/16/2016] ☄Zaharaddeen☄Shomar☄: 😎😎KURUCIYA😎😎
NDEAR DEENAD
Page 0⃣7⃣
Shikuma s boy muka fara syy dashi amatsayin nice dee baby haryana nunamin zai iya rabuwa da ita bibar akan dee baby nikuma na turawa abokin shawarata yayaAA duk abinda mukayi ananne yynah yke bani shawarar nahakura da syy nkoma karatu yace mun kuma ya tausayawa labiba akan abinda s boy yamasa agrp nikuma nce ya kyalesa saina ramawa labiba sbd haka yyana yabani karfin gwiwa sannan yacemun hardashi za.ayi ramuwar nace masa to haka kuwa muka hadu dani da yyana da shi labiba muka fara yiwa s boy wulakanci agrp mudukammu s boy yanajimmu yagaza mgna koda s boy yaga hardani bayan yanatunanin ina sonsa sosai saiyafaramin mgn ta private tofah😳
Kuruci dangin hauka ai da sboy yafaramin kalamai na abin ttausayi sainahi bankyautaba damuka hadu munayi masa wulakanci dandanan xuciyata ta karye nafara nin tausayinsa harma nagaza yin mgn agrp sai faman cewa kudaina hkanan dan allah sboy yyi nasarar sawa zuciyata tausayinsa ta hanyar rashin nuna dmuwar sa akan abinda aka masa. Nace yyi hkr kuma yace yahakura. Shikuma s boy dayaga haka da ya gaza mgn agrp sai kawai yafara mgn agrp yana cemusu nuna tare tirkashi aikuwa labiba shima yakirani a private yanamin fada yyanah ma yanamin fada dan danan sainji kamar badabiba ma suke naci gaba da tausayawa s boy muna hira shikuma labiba yyi fushi sosai yarabu dani nikuma bandamuba sbd irin kalaman da s boy yke yimun shi labiban bayayimin nji nafada sonsa araina sosai gashi kuma ina mutuwar son labiba asalima banaso ransa ya baci toofah😳😳saida safe inajin barci
😎NDEAR DEENAD😎
[4:43pm, 5/16/2016] ☄Zaharaddeen☄Shomar☄: 😎😎KURUCIYA😎😎
NDEAR DEENAD
Page 0⃣8⃣
Ahaka naco gaba da tre da s boy koda yaushe muna hira dashi yan debemin kewa sannan yana nunamin. Dagaske yke sona kuma saiyabani mamaki kuma zairikeni amana insha allah nima kuma na amince masa akaan hka shikuwa labiba koda yaushe tunda mukayiwa s boy wulakanci agrp baya kulani tofa kunga kena dani biba da labiba duk kuruciya na damunmu domin badan kuruciyaba dashi labibi baiyimin fushiba dayasan irin kalaman dazaimin tunda yaga ina neman fadawa tarkon sboy dagaske nikuma daman basabunba abunka daban saba yin syy ba aisaikawai nace kaga labiba baya sona kwnan ninake kwawarsa shikuma sboy nace shine mai kaunata tunda duk irin wulakancin daza amasa bazai taba yimun fushi ba koyafadamin magana maras dadi sbd haka sai nke fadawa yy AA irin abunda sboy ykeyimin saiyacemun hmm bansan halin social net work ba wallahi yana bani shawara narabu da kowa tunkafin abin yyi nisa da labiban da sboy duk nahakura nkama karatuna nadaina daukar syy wata aba nace masa kuma na amince amma sannan wani shima mutumin kirki abokin sboy ne sosai shima yamin mgn yace yaga mgnr mu a grp yana bani shawara narabu da kowa nace masa to amma kunsan minayi hmmm
Saboda ina mutuwar son labiba gashi kuma shima sbd kuruciya yki nemana yyi watsi dani saikawai nayanke shawarar zan cigaba datre da sboy nazuwa wani lokaci kozan dan huce wulakancin da labiba ykemun na shariya sannan kuma natambayi wata untyna mai bani shawara itama taban tata shawarar sai kawai nakoma gurin sboy nanuna masa duk duniya bani da wanda yafishi muna ta shan syy dashi babau wanda yasani har ke cemun zaizo grimmu domin mugaisa nace masa nji dadi sosai yacemindazan biyewa wadancan wawayen muwulakantasa nce masa yyi hkr komai yawuce koda sboy yaga nasaki jiki dashi sai shima ya bijiromin datasa bukatar kashhh am back pls
😎😎DEENAD😎😎
[4:43pm, 5/16/2016] ☄Zaharaddeen☄Shomar☄: 😎😎KURUCIYA😎😎
NDEAR DEENAD
Page 0⃣9⃣
Kunsan miye bukatar sboy kuwa hmm waishima dole zaisakani agrp dinsa muringa syy agaban mutane domin enemies dinsa su yyAA. Sugani susan yacisu dayaki sainacewa sboy pls yyi hkri kada ayi hka sbd banasan fitina saiyacemun to shikenan nanuna masa kenan. Bana sonsa nafison labiba. Nikuma abinka da kuruciya amma dai dadan wayona sainasake neman shawara gurin wata frnd dina saitaxemin na lallabasa murabu lafiya sbd shima tunda yace hka akwai a inda yke target akai sainace to sbd haka nakoma gurin sboy nace masa na amince muyi love agrp yaji dadi sosai hka kuwa akayi
Saida yaga labiba na online saiyamin magana agrp dasunan dayake kirana watau dear nima kuma nkirasa da sunan dear sbd da haka muka fara dan luv agrp koda nji masoyina labiba nagurin saina gaza cigaba sbd bazan iya masa wulakanci ba saikawai nadan basar hmmmm
Ashe labiba yagani saikawai nji uana cewa sboy sannu masoya shikuma sboy yana dariya watau yyi nasarar rabashi da maikaunarsa harma sboy yana cewa labiba kaga wannan ko toka fadawa abokinka watau yayana AA. suhadu abasaja gidan yari shikuma labiba yacemasa lallai wanna abu kamar a film shikuma sboy sai murna yke yyi winnin hmmm.
Mata kenan koda naga haka sainaxe watau nazama wata ball ma sai playin ake dani saikace wata maras aji saina kira yy na AA abinda ysaba fadamin dai shiya sake fadamin sbd haka nace masa kada ya damu zanyi insha allah yke nunaminwallahi nan gaba wulakancin d sboy zaimin sai yafi wanda yamusu. Kuma na amince domin aprivate damuna shira da. Sboy saiyacemin yanxu yatabbatar nadawo gurinsa dagaske tunda har mukayi luv agrp nayi dariya nace masa ey baisanba irin wannan wasan dasuke dani shiyake batamin rai sbd hka nayanke shawarar rabuwa da kowa har masoyin nawa ammafa shi s boy sainadan shayar dashi syy sannan ngudu shikuma masoyina bazan iya yimasa komaiba sbd hmm domin yan uwa kunsan dai so na gaskiya yanda yke ko mutum yamaka laifi ssaika makance kagaza ramawaw. Sbd kauna saina tsinci kaina ina mai tausyin kaina domin sun cazamin kaina bani dawani tunani sainasu ga asarar kudi danaketi ta sauya layi da kuma siyan data pls kubiyoni kuji yanda mukayi da s boy watau dear😀😀
😎DEENAD😎
[4:43pm, 5/16/2016] ☄Zaharaddeen☄Shomar☄: 😎😎KURUCIYA😎😎
NDEAR DEENAD
Page1⃣0⃣
Haka naci gaba da zama kullum cikin damuwa kullum sainasa credit nakirawo yyana AA kokuma shi yakirani domin yabani shawara mai kyau domin shi tsakaninsa da allah yke tausayina sbd haka danaga labiba yadaina min mgn sainakewa abokin labiba watau bonkey magana ta private nce masa dan allah yagaidamin da labiba idan sunyi waya yacemin nimiyasa bazan masa mgn ba sainace masa baya kulani sbd ina tre da sboy saiyakecemin wallahi biba .labiba yana kaunarki kullum saiyamasa mgn ta tirkashi aisainji ya sosamin inda ykemin kaikayi yadawomin da syy labiba sbw araina sbd hka sainace masa pls yabashi hkr akan abinda namasa
Haka kuma dayan barin muna ta shan syy da s boy aprivate domin kullum saimunyi waya dashi koya kirani kona kirasa ahaka nci gaba da kulasa saidanaga shima yakamu kamar yadda nima naso nkamu kafin nagane manufarsa akaina sainake kokarin samun hanyar dazanbi murabu lafiya sbd haka nafara shirga masa karya cewa za.a amshe wayata agida sbd banaso muyi rabuwar tsiya dashi tunda yana sona kuma nima ina sonsa ammafa ni azuxiyata labiba nkeso abinda yasa har s boy yasamu guri aguna s d wulakancin da labiba ykemin domin duk kannena da yan gidammu wallahi kowa yasan labiba duk nafada musu sbd haka nacewa s boy dadd dina zai amshi wayata sbd ina chatt wallahi labiba yanuna damuwarsa matuka saboda haka. Aranar mundade muna shira da sboy domin nasan ni azuciyata hirar karshe mukeyi na lallabasa mukayi sallama sannan daga baya nyi block dinsa awaya duk layinsa danake dashi saida nyi block dinsa nkura tura masa da dan takaitaccen sako kafin. Nyi block dinsa ammafa kunsan mi sai kawai natashi nayi sallah nafadawa allah ina neman agajinsa wallahi ai ina tashi dasafe sainaji kwata kwata allah ya sanyayamin xuciyata. Saboda haka yanzu da labiba da sboy duk mun rabu amatsayin masoya domin nace musu su dukansu sun zama yayyena zamuringa mutunci kuma sun amince wannan shine takaitaccen matsalar datasani yin kuka na rabamin hankali biyu da abokai sukayi amma yanzu na dau darasi kuma
😎😎DEENAD😎😎
[4:43pm, 5/16/2016] ☄Zaharaddeen☄Shomar☄: 😎😎KURUCIYA😎😎
NDEAR DEENAD
ENDING NOVELS KURUCIYA AN QUATIONS PLS
SAI KUMA. Nayiwa. Labiba mgn akan dan allah nuringa zumunci nakuma fadawa yy AA CEWAR ga abinda nayi yaxemin yyi sannan ykeban shawara kada nasake nyiwa labiba wulakanci sbd haka yan iwana ina mai bamu shawara mulura da irin wannan shirmen syyr net work dindomin duk shirmece kawai kiyi mutumci zakifi mutumci kija ajinki zakifi aji kiyi hakuri akan komai zakiyi nasara kiringa neman shawara bazakiyi dana sani ba godiya da jinnina agareka yayanah ishaq bisa gwagwar maya dakasha wajen ganin kadorani ahanya mai kyau bazan manta dakaiba s boy bisa kauna agareni.
Fatan alkhairi agareka masoyin gaskiya yyanah wanda nasawa suna LABIBA