Ad Code

(Ma'aurata Kawai) Siffofin Kwanciyar Jima'i


 

SUFFOFIN KWANCIYAR JIMA'I

kwanciyar gaba da gaba: yadda ake yin wannan kwancciya kuwa
shine,mace ta kwanta akan gadon
bayanta ta wara cinyoyinta,shi kuma miji ya kwanta akan ruwan cikinta amma ya dan dafa gado ko shimfidar da suke kai,domin ya rage nauyinsa akan mata tasa, sai ya sanya ciyoyinsa a tsakanin nata
sannan sai ya sanya azzakarinsa
cikin farjinta sannu a hankali wannan kwanciya na da kyau sosai sannan kuma tana baiwa ma'aurata damar yin shafe-shafe da gugar juna.


 

       *--KWANCIYAR BANGARE*

DAYA:wannan kwanciya ta kasu kashi biyu ne,akwai kwanciyar bangare daya ta gaba akwai kuma ta baya kwanciyar bangare daya ta gaba:wannan kwanciya mace kan kwanta ne ta gefenta na dama,shi ma namiji sai yayi irin wannan kwanciyar ,ya fuskanci matar tasa,amma dole nesai matar ta daga kafarta daya kadan sannan namiji zai iya sanya azzakarinsa cikin farjinta.


 

*--KWANCIYAR BANGARE DAYA TA,BAYA*

:ita kuma wannan kwanciya ana yinta ne kamar yadda ake yin kwanciyar bangare daya ta
gaba,banbancin kawai shine ita
wannan ta baya ake yi.


 

--JIMA'IN ZAUNE: yadda ake yin wannan jima'in shine, namiji zai zauna ita kuma matar zata zauna akan cinyoyinsa,sannan sai ta raba cinyoyinta shi ma namijin ya dan bude gwuiwoyinsa domin ya raba cinyoyin matar tasa sai ya shiga da azzakarinsa sannu a hankali.

 


     *--KWANCIYAR MIMMIKE:*

yadda aka yin wannan kwanciya kuwa shine, bayan namiji ya shigar da azzakarinsa cikin farji mace, sai macen ta hade cinyoyinta ta mike kafafunta,shi ma na miji sai ya hade cinyoyinsa mike ya kafafunta ya kwana dare-dare a kanta ita wannan kwancinya ana yinta ne idan miji ya zama mai karamin azzakari domin ta taimaka wajen matse farjin ta yadda zasu samu gamsuwa.

 


*--KWANCIYAR HAWAN DOKI:*

yadda ake yin wannan kwanciya kuwa shine namiji ya kwanta akan gadon bayansa ya lankwashe gwuiwarsa kadan ta yadda zai dan dago cinyoyin mace da guiwa ita kuma mace sai ta bude cinyoyinta ta raba su ta sa mijin a taka tsakiya ta zauna a kansa, ta dan kwanta ka dan a kan kirjinsa,daga nan sai ta rinka motsawa tana turawa gaba kamarta hau doki.

Close Menu