*MAGANI QARIN MAZAUNAI (HIPS)*
Mata da yawa suna bukatar suga hips
dinsu ya ciko tun basuyi aureba
saboda yanda yake daukar hankalin da
namiji to ballantana amarya Wanda ita
tafi cancanta data samu hips domin
daukar hankalin oga kuma yana kara
saka namiji yaji ya gamsu da matarsa
Kafin kiyi amfani da maganin karin
hips Abinda ya kamata kifara sani
shine yaya yanayin jikinki yake?
Ya dace ki kara hips? Abinda nake
nufi shine akwai mace Wanda taketa
kiba ita wannan bata da mats alar
wannan koda yake ana samu wacce
kibarta tafi yawa ta sama
Akwai kuma mace wacce take batada
kiba amma tanada breast (nono) sosai
to irin wadannan zaka samesu basuda
wada taccen hips irinsu sune ya
kamata surin ka kokarin amfanida
maganin karin hips amma mace wacce
batada nono sosai tun tana budurwa
anasa munta da hips itama wannan
babu ruwanta da wani maganin karin
hips To idan kinga ya dace ki kara
hips ga hanyo yinda zakibi in Allah ya
yarda zakiyi nasara
*MAGANIN QARIN HIPS QUGU*
(1)-- Idan kina Bukatar Hips Sannan
kuma Mazaunan ki suyi Sutu sutu,
Domin Hakan yana Kayatar da
Maigida.
.
-- Madarar Shanu
-- Zuma
-- Dan kalin Turawa
-- Coconba
-- Kayan Marmari.
ki samu dankalin turawa ki dafashi ya
dahu sosai, idan yasha iski Hadashi da
Cocoban dinki sai ki Marka deshi, ki
dinga Sha da madarar shanu da Zuma
kadan, Zaki Sha na tsawon wata 1.
(2)-- Kisamu dankali na hausa ko na
turawa ki dafashi saiki yanyankashi
sannan ki dakashi ki zuba acikin nono
ko madara peak sannan ki zuba zuma
ki gaurayashi sosai kisha zaki iyayinsa
sau3 Akowanne sati tabbas wannan
hadin har ni ima yana karawa mace
(3)-- ko kuma ki samu kankana ki yan
yankata da gwanda itama ki fereta sai
kabewa itama ki yankata kokumba
(gurji) shima haka da tumatur ki yan
yankashi ki wankeshi duk kiyi
markadensu waje daya ki tace ruwan
kinasha sau2 a rana Shima wannan
yana kara hips sannan yana karawa
mace ni ima.
(4)-- a samu Abarba, Ayaba, Gwanda,
Kankana, Zuma, Madarar ruwa. A kan
hada su waje guda, a markada su, har
sai sun zama ruwa, sai a dan kara
zuma da madara. Bayan wannan,
mace za ta rika sha a koda yaushe.
Haka kuma kina iya samun Zogale
dafaffe, ki hada da ganyen Alayahu, ki
zuba Tumatiri da Albasa, ki yi
kwadonsu, ki rika ci.
Haka nan za ki rika yin wadannan
kayan lambun da ki ka markada, sai ki
rika sha misali da asuba ko da sassafe
kafin ki fara cin komai. Insha Allah za
a dace.
*DOMIN SAMUN GIRMAN MAAZAUNAI*
*( HIPS) DA GIRMAN NONUWA*
macen da take son duwawu kanta suyi
manya-manya kamar an hura su, ko
kuma take son taga nonuwanta sunyi
manya-manya kuma ba za su zube ba,
sai ta samu kayan Zaki na gona suna
da matukar amfanin a jikin mace, ki
daure ki dinga yawan shan su, ga
mahadan
-- madara
-- sukari
-- lemo
-- ayaba
-- gwanda
-- kankana
-- abarba
YADDA ZAKI HADA
yar’uwa ki sami kankana ki yankata sai
ki sami bulanda mai kyau ki murjeta
kamar an markada, itama abarbar kiyi
mata haka, ki cire bakin idonta,
gwandar ki markade ayar kuma ki
dameta kamar fura, lemon kuma kiyi
masa sala-sala, sannan a sa a bulanda
matse shi,
bayan kin gama matse su, sai ki tace
su ki saka sukari, da madara, sai ki
dama, sai ki sa a firji ko ki daure a
Leda ki sami kankara ki Dora a Kai
idan Yayi sanyi sai ki sha wannan
hadin shi ake cewa ( TATACCIYAR
NI’IMA)