Kiss ya kasu kala kala Karanta Anan


Sai an Auro miki Amarya tazo tana yiwa Oga Kiss Kala Goma Kafin a Fara S*x, nan fa zai Rikice yace Ashe yana cikin duhu..

har idan Magana ta tashi ya dinga yi miki gorin Ke ko dan Kiss din nan ba kya sauyawa.. kullum sai Abu daya ki ka iya".

"yan uwana ya kamata mu zamto wayayyu kuma masu Ilimi a kowanne fanni..
ABUBUWAN DA MACE ZATA KIYAYE KAFIN FARA KISS..

ki tabbatar leban ki yana da laushi da santsi
Akwai hanyoyi da ake bi leben ki yayi smooth & soft, Zan koyar da ku nan gaba..
kisha ruwa Kofi 2 ko 1kafin a Fara da minti 20 ko 30...

KADA KI CI ALBASA KO GARLIC
ABUBUWAN DA ZAKI YI KAFIN FARAWA
KADA KI SHA MADARA KO COFFEE
ki shafa ChapStick gaba daya a sama da kasa, kun san flavor ne daban -daban sai ki san nau'in da oganki ya fi so shi zaki yi amfani dashi...

ZAMU FARA DA ..
PASSIONATE KO FRENCH KISSING
shine Wanda Nana Aisha (As) ta ke gaya mana cewar Manzon Allah SAAW yana Kissing din ta yana Azumi..

wato yana saka harshen sa cikin bakin ta ya tsotsa zaku iya duba (sunan Abu Dawud no 2378) don karin bayani.

KISS, shine mukullin shaawa.. shi wannan nauin kiss din an fi yin sa a tsaye musamman lokacin Rakiyar Maigida ko Taryar shi sai ki Fara,ruko lebensa na kasa da bakin ki.. ba wai 'dosanawa zaki yi ba ki ruko sosai..

 sai ki sanya harshen ki a ciki ,kina zura masa a hankali... kina kama nasa kina tsotsa tamkar me shan alewa..

zaki dora hannayenki duka biyun a kafadar sa ma ana, hannayen naki su zagaye wuyan sa
kina yi kina jujjuya kan ki, ma'ana kiyi dama ki juya hagu...

hannayen ki kuma zaki dinga shafa wuyan sa da bayan sa dasu idan har kin kware da French kiss hmmm ba magana wajen Oga kullum zai so kasancewa dake..

ba wai sai za ayi sex ake yin kiss ba, a a ki sabar wa mijinki dashi don yana kunshe da sirrika da tasiri daban-daban musamman lokacin fita... har yaje ya dawo yana tunaninki.


Class Room Notes

Previous Post Next Post